Tokyo
Appearance
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
東京都 (ja) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take | (1947) | ||||
| |||||
Official symbol (en) |
Prunus × yedoensis (mul) ![]() | ||||
Suna saboda | babban birni da Gabas | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Japan | ||||
Babban birnin |
Japan (1947–)
| ||||
Babban birni | |||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 14,264,798 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 6,501.58 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Greater Tokyo Area (en) | ||||
Yawan fili | 2,194.05 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Sumida-gawa (mul) ![]() | ||||
Altitude (en) | 6 m | ||||
Wuri mafi tsayi | (2,017.1 m) | ||||
Sun raba iyaka da |
Saitama Prefecture (en) ![]() | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Tokyo City (en) | ||||
Ƙirƙira | 6 Satumba 1868 | ||||
Muhimman sha'ani |
Bombing of Tokyo (en) ![]() | ||||
Ranakun huta |
October 1 (en) )
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Majalisar zartarwa | |||||
Gangar majalisa |
![]() | (2 ga Augusta, 2016) | |||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Lamba ta ISO 3166-2 | JP-13 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | metro.tokyo.lg.jp | ||||
![]() |

Tokyo (lafazi : /tokiyo/) ko Tokiyo[1] birni ne, da ke a ƙasar Japan. Shi ne babban birnin kasar Japan. Tokyo yana da yawan jama'a 38,305,000 bisa ga jimillar shekara ta 2016. An gina birnin Tokyo kafin karni na sha biyar bayan haifuwan annabi Isa. Shugaban birni Tokyo Yuriko Koike ne.